Jahili
Na zabi jahili na daukaka shi har da yi masa sarkin fada.
جاهل
يقال:
اخترت جاهلا ورفعته حتى جعلته رئيس القصر.
Nomau ya tafi ya bar jahilin nan yana ta jira.
ذهب نُومَو وترك هذا الجاهل يطيل الانتظار.
يا الله قنا عمل الجاهلين.
لا شيء يفوق الجهل ظلاما .
Ya Allah ka kyashe mu da aikin jahilai.
Babu abin da ya fi jahilci duhu.
Jahannama
Wasu ayyukansu su jefa su a cikin wutar Jahannama.
جهنَّم
يقال :
بعضهم تلقيهم أعمالهم في نار جهنم
Ka tsare shi daga azabar kabari da kuma azabar Jahannama.
نجه من عذاب القبر وعذاب جهنَّم.
Sarki ya yi shakkar wannan jawabi.
-97-
Jawabi
جواب
تأتى بمعنى كلام يقال:
الأمير شك في هذا الكلام
ص ٩٦