صاحب المال كرر الكلام كله . .Mai kudin nan ya mai da jawabi duka
Da sarki ya ji jawabin matan nan sai ya fahimta.
عندما سمع الأمير كلام هذه المرأة فهم.
جولة
Jaura
يقال:
تعبت من التجول من هنا إلى هناك.
حذائي اشتكى من كثرة التجوال
عاد موسى من جولاته.
جوهر
يقال:
Jauhari
Na gaji da jaura da ga nan zuwa
can.
Takalmina ya koke sabo da yawan jaura.
Musa ya dawo daga jaurace - jaurace.
Muna da dukiya zinari da azurfa da jauhari iri-iri.
لدينا الثروة - من - ذهب وفضة وجوهر أنواع.
في قاع البحر يوجد الجوهر.
A karkashen kogi ake samun jauhari.
Kayan adon mata wanda ake yi su da jauhari tsada ne da su.
حلى المرأة التي تصنع من الجوهر غالية.
- 4V -
م ٤ معجم الألفاظ العربية
ص ٩٧