Aljani i Aljannu
يقال:
Ya nufi gidan sarkin bokaye ya ce ya taimake shi da maganin aljannu
sun taba shi.
قصد منزل كبير المشعوذين وقال أن يساعده بدواء الجن لأنهم مسوه.
Tana tasammani uwata mutum ce, ba ta san aljanna ba ce.
Nan da nan ya koma siffar
aljannu.
تظن أمى إنسانة ولم تعرف أنها جنية.
في الحال عادت إلى صفة الجن.
Ko aljani ya yi kokari ya isa dutsen nan sai wani ikon Allah.
حتى لو حاول الجن أن يصل إلى هذا الجبل - لا يستطيع إلا بقدرة الله.
Jihaadii farilla ne da wani ke dauke wa wani.
Jinaya
جناية
يقال :
الجهاد فريضة يحمله بعض الناس عن بعض.
استعدينا لنذهب ونبدأ الجهاد معهم.
استمرار الشيخ فى الاستعداد للجهاد.
Mun shirya, mu je mu fara
jihadi da su.
Shaihu ya ci gaba da
sha'anin jihadi.
-90-
ص ٩٥