Ya jaddada alwallarsa.
Hukuma ta sa a jaddada
nasallacin kano.
Mahajjaci ba'a yin jidali.
Jidali ba na mai aikin
جدد وضوءه.
أمرت الحكومة أن تُحدد مصلى كنو.
جدال
Jidali
يقال:
الحاج لا يجادل.
الجدال ليس من شأن مؤدى فريضة الحج.
haji ba ne.
In jidali kake so, to, je ka, ka nemi abokin yi 'ni ba abokin yin ka ba
ne.
إذا كنت تريد جدالاً ، فاذهب ابحث عن محب للجدل، أنا لست
Jaza'atun ita ce taguwa
'yar shekara biyar.
Idan yawansu ya kai
صاحبك في هذا الأمر.
جَدَعَةٌ
Jaza'atu
يقال:
الجذعة هى الناقة ابنة خمس سنوات.
إذا بلغ عددهم واحدا وستين يعطى جذعة.
sittin da daya za'a ba da jaza'atun.
- ^0 -
ص ٨٥