لا نائل للجائزة إلا المجد .
سقاية الماء جائزة في الأصل.
وضع الكحل للتداوى للرجال جائز
جائفة
Ja'ifa
يقال :
يُدْفَع ثلث الدية للجائفة.
جبة
Jibba Tabba
Ba mai samun ja'iza sai mai kokari.
Ban ruwa ja'izi ne a bisa asali.
Sanya tozali don magani ga maza ja'izi ne.
A kan bada sulusin diyya game da
ja'ifa.
وهى ثوب واسع الكمين مشقوق المقدم يلبس فوق الثياب، يقال:
Ba abin da ke kambama mutum irin ya sa wando mai zina da jabba.
لا شيء يشرف الإنسان كأن يرتدي سروالاً مزيناً وجبه.
اشتريت جبة جميلة جداً .
Na saya jibba kyakkyawar gaske.
Jibbar malaman doguwa ce.
In ka je Magarib ka sayo
mini jibba.
جبة العلماء طويلة.
إذا ذهبت - إلى - المغرب اشتر لى جبة.
جدد
Jaddada
وهى فعل ماض من تجديد، يقال:
يُصلح هذا الطرق عبثا .
Za'a jadada wannan hanyar banza.
- ٨٤ -
ص ٨٤