Jarraba
وهى تأتى بمعنى بلاء أو اختبار، يقال:
أعطاه ورقة وقلما ليجربه Ya ba shi takarda da alkalami ya jarraba
shi.
Yau
ya
kamata in jarraba ku.
اليوم يجب أن أجربكم.
Ba mu zama ba sai cikin babbar gonar jarrabashuke-shuke.
لن ننزل إلا في الحقل الكبير للتجارب الزراعية.
عندما أُجرى هذا الاختبار لم ينل شيئا .,Da aka yi jarrabawan nan
bai ci kome ba.
Na ga wata jarababbiyar mata yau.
Taba ya zama jaraba gare shi.
Allah ya kada mana jarabun nan. Ya jaraba da ita.
رأيت امرأة شهوانية اليوم.
جرب
Jaraba
تأتى بمعنى البلاء، يقال:
التبغ صار بلاء بالنسبة له.
كشف الله عنا هذا البلاء.
و
ابتلى بها ، أي أحبها حبا شديدا .
جريدة
Jarida
وهي الصحيفة اليومية، يقال:
قراءة الجريدة مفيدة.
Karanta jarida yana da amfani.
Babu jarida a kasar Hausa da ta fi "Gaskiya ta fi kwabo" shahara.
ص ٨٦