الجيم
جائر
Ja'iri أو Ja'iru
يقال :
Tanko duk inda ja'iri ya kai ya wuce nan.
حيثما وصل الجائر تنكو تجاوزه أى أنه فاق الجائر ظلماً .
Da ma sarkin wani ja'irin fasiki ne, kowa ya san shi a haka.
لقد كان أميرا جائرا فاسقا الجميع عرفه بذلك.
حفظك الله من شر الجائر.
Allah ya kyasheka da sharrin ja'iru.
Ana nan dai har ya kai shekara goma sha biyar, amma ja'ircinsa sai
gaba-gaba yake ci.
وهكذا حتى بلغ الخامسة عشر ، ولكن جوره يزداد
جائزة
يقال:
Ja'iza
An bawa masu kokari ja'iza a makaranta.
أعطى المجتهدون جائزة في المدرسة.
Dokina ya cinye ja'izar sukuwar bana.
حصانى نال جائزة السباق هذا العام.
-AY-
ص ٨٣