An sheka ruwan sama ranar
talata.
Ba ni da aiki a
makaranta ran talata.
Rabon gadon sa shi ne tumuni.
Tana da tumuni.
نزل المطر غزيرا يوم الثلاثاء.
ليس لدى عمل بالمدرسة يوم الثلاثاء.
Tumuni
تمن
يقال :
نصيبه في الميراث الثُّمن. لها الثُّمن.
Tamani
ثَمَنٌ
جلد ثمانين جلدة للقذف.
Ya mutu ya bar tamanin fam hamsin.
Wanda ya sha giya, a yi masa haddi bulala tamanin.
من شرب الخمر يقام عليه الحد ثمانين جلدة.
Saniyyi
Saniyyi daga shanu shi ne wanda ya shiga shekara hudu.
يقال :
الثنى من البقر هو ما دخل في السنة الرابعة
-AY-
ص ٨٢