معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٧٦

Ba kowane malami ne ya san yadda ake yim tama'imu. Mai tawak kali ba ruwansa da tama'imu. ليس كل عالم يعرف كيف تُصنع التمائم. الموكل لا يهتم بالتمائم. Tamattu'i Sifa tamattu'I kuwa ita ce ya yi niyyar yin umra wacce zata shiga kwanakin watannin hajji. تمتع يقال : صفة التمتع هى أن ينوى العمرة في أيام الحج. Kadaitawa ga hajji shi ya fi ga malikiyya daga yinta tare da tamattu'I ko kuma kirani. الإفراد بالحج أفضل عند المالكية من التمتع والقرآن. Wanda ya yi tamattu'I ko kirani ba daga jama'ar Makka ba, to, hadaya ta wajaba gare shi. من تمتع أو قرن من غير أهل مكة وَجَبَ الهدى عليه. Ko shari'a ta halatta a yi tuhuma. -V- تهمة Tuhuma يقال: ون حتى الشرعية أحلت أن يتهم .
ص ٧٦

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.