معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٧٧

Ana tuhumarka ne game da kagen cin hanci. أتهمت بتهمة أخذ الرشوة قال هذا الظن هو السبب في أن يتهمه. Wanda na taba na ji gabansa na faduwa shi zan tuhunta gobe. من المسه وأشعر أن صدره يدق سأتهمه غدا. Shaidar abokin husuma ko tuhuntacce ba ta halatta. شهادة الخصم أو المتهم لا تجوز Ya kamata ku tuba ku zama mutanen kirki. Na tuba, na bi Allah, na bi ka. Tuba توبة يقال: يجب أن تتوبوا وتصبحوا رجالاً صالحين. تبت واتبعت الله واتبعتك. Ya rika tuba ga Allah mai tsarki tun gabanin ya nufi ukuba a kansa. يتوب إلى الله سبحانه قبل أن ينزل العقوبة به. Bai halitta gare shi ba, ya jinkirta tuba. Mai tauhidi sarkin ilmi. - VV - لا يحل له أن يؤخر التوبة. توحيد Tauhidi يقال : الموحد أمير العلم.
ص ٧٧

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.