Talbiyya
Ba zai daina yin talbiyya ba a karshen ko wace salla.
تلبية
يقال :
لا يترك التلبية في آخر كل صلاة.
Zai ci gaba da yin talbiyya bayan gama dawafi.
يستمر فى التلبية بعد الانتهاء من الطواف.
Tilawa
تلاوة
يقال:
Ba zai sujjadar Alkur'ani cikin tilawa ba, sai in ya zamanto yana da
alwalla.
لا يسجد أثناء قراءة القرآن إلا إذا كان القارئ متوضأ .
'Yan makaranta sun kari tilawa.
Malam Garba ya iya tilawa.
تلاميذ المدرسة انتهوا من التلاوة
المعلم جربا يستطيع التلاوة
Tama'imu
Da ya gama ya shiga sulke da damara da tama'imu.
تمائم
يقال :
عندما انتهى لبس اللبوس وحزام الذخيرة والتمائم
-VO -
ص ٧٥