wannan ita ce masalaha.
Na gina masana'antar tubali.
Masana'antar daya ce a garimmu.
Akwai masana'antar iri uku.
لا تضر أحداً لتنال مصلحة لنفسك.
هذه هي
المصلحة.
مصنع
Masana'i
يقال:
بنيت مصنعاً للطوب.
مصنع واحد في مدينتنا
توجد ثلاثة مصانع مختلفة.
مُوضحة
Muliha
يقال :
الموضحة ما أوضح العظم.
في الموضحة يُعطي خمسا من الإبل.
Muliha ita ce abin da ya kwaranye kashi.
Ga muliha za a ba da rakumi biyar.
Mu'ujiza
معجزة
يقال :
Labarin shaihu da mu'jizarsa sai mu gaya wa wani ba wani ya gaya mana ba.
قصة الشيخ ومعجزته نقولها للناس وليس الناس هم الذي يقولونها
- ٣٤٧ -
ص ٣٤٧