معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٣٤٨

Tsagewar wata tana daga cikin mu'ujizar Annabi. لنا . انشقاق القمر من معجزات النبي Mu'ujiza kebantacciya ce ga annabawa kawai. Mu'ujuzojin Annabi suna da yawa. Mahaifina ma'arufi ne a cikin garimmu. Musa malami ne ma'arufi. المعجزة خاصة بالأنبياء فقط. معجزات النبي كثيرة. معروف Ma'arufi يقال : والدي معروف في مدينتنا . أستاذ معروف. موسى Mutumin kirki ba ya mantawa da ma'arufin da ka yi masa. الإنسان الطيب لا ينسي الذي يقدم إليه. Wani malami ya sauka gidana. Mu je gun malam mai salati a daura auren. معلم Malami يقال : معلم نزل في بيتي. لنذهب إلى عالم صالح ليعقد لنا الزواج. Da assalatun fari ya aika aka kira masa wani malamin kasa. - ٣٤٨ -
ص ٣٤٨

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.