Kar ka yi musafaha da mata.
Ya gina masallacin juma'a
wanda ba kamarsa.
لا تصافح النساء.
Masallaci
مصلى
يقال :
بني مصلى للجمعة لا مثيل له.
Ya tafi babban masallacin garin ya yi addu'a.
ذهب إلى مصلى المدينة الكبير ودعا .
Ya gina masallaci da kyau siffarsa daya da na Zariya.
بني مسجداً جميلاً شكله مثل مسجد زاريا .
Siffar masallatan nan yana da ma'ana kwarai.
شكل المساجد هنا له معنى كبير.
Ya kokarin aiki a bisa masalahar musulmi.
Masalaha
مصلحة
يقال:
يجتهد في عمل المصلحة للمسلمين.
Kar ka cuci wani don neman masalahar kanka.
- ٣٤٦ -
ص ٣٤٦