Shugaban kasa ya aza asasin ginin jami'a.
Kur'ani shi ne asasin shiriya.
Asasi
أساس
يقال:
رئيس الدولة وضع أساس بناء الجامعة.
القرآن أساس الهدى
Duk gidan da ba'a gina shi a kan asasi mai karfi ba, ba shi da wuyar
rushewa.
كل المنازل التي لم تبن على أساس قوى سهل انهيارها .
Ya yi masa ishara da cewar ya tashi
maza.
Bebe ba ya magana sai dai ishara.
Ishara ta isa mai hankali.
An ce noma shi ne asalin
sana'o'i.
إشارة
Ishara
يقال:
أشاره إليه بأن يقوم مسرعاً.
الأصم لا يتكلم إلا بالإشارة
الإشارة تكفى ذا العقل
Asali
أصل
وتأتى بمعنى سبب، يقال:
قيل إن الزراعة أصل الصناعات.
- ٣٤ -
ص ٣٤