Tsarki yana wajaba daga jinin istihala.
Istihala
استحاضة
يقال:
الطهر يجب من دم الاستحاضة.
Wadda jini ya wuce da ita bayan cikar kwana goma sha biyar ' ita mai yin istihala.
من تجاوز الدم معها خمسة عشر يوما فهي مستحاضة.
Jinin istihala alawalla tana wajaba gare shi.
دم الاستحاضة يجب الوضوء بعده.
استغفار
Istingfari Istigfari
يقال:
لا شيء عليه إلا الاستغفار الاستغفار واجب على المسلم.
الذنب لا يثبت مع الاستغفار
Babu kome a kansa sai istigfari.
Istigfari wajibi ne a kan
musulmi.
Zanubi ba ya tabbata tare da istigfari.
م ۲ معجم
الألفاظ العربية
- ۳۳ -
ص ٣٣