Dauda ita ce babban asalin cuta.
Ya bayyana mini asalin wannan al'amari.
I'itikafi yana daga cikin nafilolin alheri. Ba a yi l'itikafi ba tare da yin azumi ba.
سبب للمرض. القذارة هي أهم
بين لي أصل هذا الأمر.
Sharuddan i'itikafi a bibiyan kwanakin yinsa.
Ba a yi jima'I lokacin i'itikafi.
Ukufu ita ce lizimtawa kai wani aiki.
Waziri dai bai ce uffan ba.
Kakansa bai ce masa uffan.
I'itikafi
اعتكاف
يقال :
الاعتكاف من نوافل الخير.
لا يكون الاعتكاف إلا مع الصيام.
شروط الاعتكاف تتابع أيام أدائه.
لا يكون جماع وقت الاعتكاف العكوف هو ملازمة النفس عملاً.
Uffan
أفا
الوزير لم يقل أفًا، أى لم يقل شيئا .
جده لم يقل له شيئا .
Ya tafi dakin Ka'aba don ya yi dawafin ifala.
Ifaala
إفاضة
يقال
ذهب إلى الكعبة لعمل طواف الإفاضة.
-To-
ص ٣٥