Furu'a
فروع
وتأتي بمعنى علم الفقه، يقال:
A cikin wannan littafi akwai jimila da asalin furu'a da dangoginta a
bisa tafarkin Imamu Malik.
في هذا الكتاب يوجد جُمَلٌ من أصول الفقه على مذهب الإمام مالك.
Ilmin faru'a wajibi ne ga musulumi.
علم الفقه
—
تعلمه - واجب على المسلم.
In ka san ilmin larabaci, ba ka san na furu'a ba ka yi kome ba.
إذا تعلمت العربية، ولم تتعلم الفقه ما فعلت شيئا .
Na dadi ban samu faragar ziyartar malamina ba.
Faraga
فراغ
يقال:
مضى وقت ولم أجد الفراغ لزيارة أستاذي
Idan ka sami faragar aikata wani lamari, to ka aikata shi tun ba ka
rasa ta ba.
إذا وجدت الفراغ لتفعل أمرا أفعله قبل أن تضيع الفرصة.
In na sami faraga zan
sayi mota.
إذا وجدت سعة من المال سأشتري سيارة.
- ٢٦٤ -
ص ٢٦٤