Abu daya ne kadai zai faranta
شيء واحد فقط سيفرح قلبي.
mini zuciya.
Tsalle-tsalle suka yi, sun 'yan kuka kamar suna fara'a da wata
Yin salloli biyar farilla ne.
bushara.
أخذوا يقفزون ويبكون كأنهم يفرحون ببشارة
Yin karatun fatiha a salla farilla
ne.
Farilla
فريضة
يقال:
الصلوات الخمس فريضة.
قراءة الفاتحة في الصلاة فريضة.
صوم شهر رمضان فريضة.
Azumin watan Ramalan farilla ne.
Ba a yin sallar farillai biyu da taimama daya.
لا تصلى فريضتان بتيمم واحد .
Ya wajaba a sanasshe su abubuwan da Allah ya faralta daga aiki ko
kauli.
وجب أن نعلمهم ما فرض الله من فعل أو قول.
- ٢٦٣ -
ص ٢٦٣