Farki
فرق
يقال :
فرق المسلم من الكافر الصلاة.
Farkin musulumi da kafiri salla.
Ni ban ga wani farki ba tsakanin ra'ayina da naka.
لا أجد فرقا بين رأيي ورأيك.
Dukiya ba wuya ta farraka tsakanin 'yan 'uwa.
ليس من الصعب أن يفرق المال بين الأخوة.
Alfarwa
Duk wurin da zasu tafi sai su je da tanti watau alfarwa ta fatar
dabbobi.
فروة
يقال:
حيثما يذهبون - يذهبون بخيمة من جلد الحيوانات.
Daga tsakiyar Iambun kuma akwai wata alfarwa.
في وسط الحديقة أيضا توجد خيمة.
Fasadi
In fasadi ya yi yawa a kasa Allah yana dauke albarkat ta.
فساد
يقال :
إذا كثر الفساد في الأرض نزع الله بركتها .
-490-
ص ٢٦٥