Ba abin da zai hana ni shan wahala sai in na hadu da wani faraji na Allah.
لا شيء يخفف عني التعب إلا أن أنال الفرج من الله.
In ka yi hakuri a kan wata masifa ta same ka, Allah zai yi maka
faraji.
إذا صبرت على المصيبة التي تصيبك سيأتيك الله بالفرج.
Farji
يقال :
Janaba shi ne fakuwan hashafa a cikin farji.
الجنابة هي غياب الحشفة في الفرج.
Farjinta bai halatta ga mijinta ba sabo da haila.
فرجها لا يحل لزوجها بسبب الحيض.
Farjin mace yana halatta ne ga namiji in ya aureta.
فرج المرأة يحل للرجل إذا تزوجها .
Fara'a
فَرِحَ
يقال:
قام وقابلهم بفرح.
Ya tashi ya tarye su da fara'a.
Ya lura kuma ya ga tsohuwar ba ta da fara'a kamar da.
نظر فرأى العجوز لا تفرح كما كانت من قبل.
- ٢٦٢ -
ص ٢٦٢