An ci irlinsa.
An keta irlinsa.
In ka kiyaye irlinka ba mai taka shi.
هتك
عرضه.
مزق عرضه.
إذا حافظت على عرضك لا يطأه أحد .
Urula
Urula ita ce dukiya kamar gidaje da gonaki da bayi.
عروض
يقال :
العروض هي الثروة مثل المنازل والمزارع والعبيد .
Ba a yin zakka ga urula sai in ta zamanto ta fatacine.
لا يُزَكِّي على العروض إلا إذا صارت للتجارة.
Wankan Arafa sunna ce.
Arafat Arafa
Kwana a Mina daren ranar Arafa sunna ce.
عرفة
يقال:
غُسل عرفة سُنَّة.
المبيت بمني ليلة يوم عرفة سُنَّةٌ.
مضى إلى عرفة.
Ya wuce zuwa Arafa.
Ya tafi zuwa masallacin Arafa a rana Arafa.
Yin azumi ranar Arafat nafila ce.
ذهب إلى مصلى عرفة في يوم عرفة.
- ۲۳۲ -
صيام يوم عرفة نافلة.
ص ٢٣٢