Aro abin mayarwa ne.
Aro
عارية
يقال:
العارية مؤداة.
Bayan aro kuwa, ba a gaskata shi game da halakarsa, game da wanda
ake iya boye shi.
العارية لا يُصدق في هلاكها، فيما يغاب عليه.
Ya ba da aron riga.
Ko ina mai aro za shi, da sanin mai riga.
أعار القميص.
حيثما يذهب المستعير للقميص) يكون بعلم صاحب القميص.
Abin aro ba ya rufe katare.
Ba a aron bakin mutum a ci masa albasa.
المعار لا يستر العورة.
لا يعار فم الإنسان ليأكل الآخر به البصل.
عريان - Uryana
يقال :
رأيت مجنونا يسير عريانا
لا تترك ابنك يخرج عريانا .
Na ga mahaukacin yana yawo uryana.
Kar ka bar danka ya tafi waje uryana.
Kafin musulunci ya zo larabawa uryana suke yin dawafi.
قبل الإسلام كان العرب يطوفون عرايا .
- ۲۳۳ -
ص ٢٣٣