معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٢٣١

Ba wanda ya san mala'ikan al'arshi sai Allah. لا يعرف ملائكة العرش إلا الله. Allah ya sa mu a karkashin al'arshinsa ranar kiyama. نسأل الله أن يجعلنا في - ظل - عرشه يوم القيامة. Arala عَرَضَ وتأتي بمعنى يحدث، يقال: Ya siffanta wa sani irin makiricin da zai yi wannan abu ya arala. وصف لساني المكر الذي يفعله ليحدث هذا الأمر. Bayan na tashi daga aikin an aralo mini da sallar jana'iza. بعد أن تركت العمل أديت صلاة الجنازة. Rigingimu sun aralo mini a wannan shekara. 'Yan dokan nan sun karya mini irli. Alti yana saida irlinsa domin wuri. عرضت لي مشاكل في هذا العام. عرض Irli يقال : هؤلاء الجنود سبوني في عرضي. التي يبيع عرضه من أجل المال. - ۲۳۱ -
ص ٢٣١

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.