شعراء يقال:
Shu'ara أو Shu'arau
Kar ka bi abin da shu'ara'u suke fada don kar ka halaka.
Hansa'u tana cikin shu'ara'un
musulunci.
لا تتبع ما يقول الشعراء حتى لا تهلك. الخنساء من شعراء الإسلام.
u bakwaiaraina son in karanta littattafan shu
أريد أن أقرأ كتب الشعراء السبع (المعلقات).
Shagali
شغل
يقال:
Mutanen garin suka kwana arba'in suna shagali iri iri na addini da na
al'ada.
قضى أهل المدينة أربعين يوما في أعمال مختلفة دينية وعادية.
أقيم فَرَحٌ كبير.
أقيمت أفراح جميلة .
لا تجعل الشيطان يشغلك.
Aka yi babban shagali.
Aka yi shagulgula masu kayatarwa.
Kada ka ba shaidan ya shagaltad da kai.
- 191 -
ص ١٩١