Shadaranji
Bai halatt a yi wasa da 'ya'yan dara ba ko shadaranji.
شطرنج
يقال:
لا يجوز اللعب بالنرد ولا الشطرنج.
Yin azumi watan sha'aban nafila ce.
Zan yi aure a cikin watan sha'aban mai zuwa.
شعبان
Sha'aban
يقال :
صيام شهر شعبان نافلة.
سأتزوج في شهر شعبان القادم.
Sha'aban shi ne watan na takwas a cikin jerin watannin hijira.
شعبان هو الشهر الثامن في السنة الهجرية.
Sha'ir
شعير
يقال:
جمع القمح والشعير عند أداء الزكاة An hada alkama da sha'ir wajen
yin zakka.
Hatsinsu shi ne alkama da sha'ir.
حبوبهم القمح والشعير.
Za'a ba da zakka daga cikin abincin mutanen garin kamar sha'ir.
تؤدي الزكاة من عيش أهل البلد مثل الشعير.
-14.
ص ١٩٠