معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ١٩٢

Shafa'i Wanda ya yi sallar isha'i sai ya tashi ya yi shafa'i da wutiri. شَفْع يقال: من صلى العشاء يقوم ويصلي الشفع والوتر. Sa'an nan sai ya sallaci shafa'I da witiri da karatu a fili. ثم يصلي الشفع والوتر جهراً. Ana yin shufu'a kurum ga kasa ne. Shufu'a فعة يقال : في الأرض فقط . تكون الشفعة Babu shufu'a ga abin da aka riga aka raba. Ba a bayad da shufu'a haka kuma ba a sayad da ita. لا توجد شفعة فيما سبق وقسم لا تُوهب الشفعة ولا تُباع. Shafaki Lokacin 'isha'i tun daga fakuwan shafaki zuwa sulusin dare. شفق يقال: وقت العشاء من اختفاء الشفق إلى ثلث الليل. - ۱۹۲ -
ص ١٩٢

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.