Ya ce ana dubansa da idon
rahama.
Sun ga ya fi araha ne gare su. Wannan irin gishirin ke da araha.
Ga shi ya sayad da akuya da araha.
طلب أن ينظر إليه بعين الرحمة
Ruhusa Araha
رخص
يقال:
رأوا أنه أرخص لهم.
هذا النوع من الملح رخيص.
ها هو باع العنزة رخيصة.
A kan kashe wanda ya yi ridda sai dai in ya tuba.
Ridda
ردة
يقال:
يقتل المرتد إلا إذا تاب.
Wanda ya bar yin salla don musun wajabcinta shi kamar mai ridda ne.
من ترك الصلاة لإنكار وجوبها كالمرتد .
Bai yi ridda ba kuma ya yi ikrari da
salla.
Duk yawan arziki sarkin nan sai
ya zama banza.
لم يرتد وأقر الصلاة.
رزق
Arziki
يقال:
كل ثروة هذا الأمير صارت عبثا .
- 108 -
ص ١٥٤