Rajab
رجب
وهو اسم الشخص وشهر من الأشهر العربية، يقال:
صيام شهر رجب نافلة .
سأذهب إلى بلدي في شهر رجب.
Yin azumi ranar Rajab nafila ce.
Zan tafi gida a cikin watan
Rajab.
Wata daya tsakanin Rajab da Ramalan.
شهر واحد بين رجب ورمضان.
Raha
Na ko gaya maka ba abin da ke ba ni raha illa ka kare labari.
راحة
يقال:
قلت لك لا شيء يريحني إلا أن تنهي القصة.
Da na ce ko abin na raha ne har ina neman taimakonka.
ظننت أن الأمر مزاح حتى طلبت مساعدتك.
ka cika yawan raaha.
Ya nema masa rahamar Allah.
أنت كثير المزاح.
رحمة
Rahama
يقال :
طلب له رحمة الله.
رحمة الله.
Allah ya yi masa rahama.
Da ganinta sai hankalina ya tashi rahama ta rabu da ni.
عندما رأيتها ثار غضبي وذهب عني الرحمة.
- ١٥٣ -
ص ١٥٣