معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ١٥٥

Ni wannan arziki tun kaka da kakanni na gaje shi. كل هذه الثروة ورثتها جدا عن جد . Duk kasan nan babu wanda ya fi mu arziki. في كل هذه المدينة لا يوجد من هو أكثر منا ثراء Menene sadakin auren mai arziki irinka. Ga shi yana roko ni arziki yana sonka. Kar ka ba da rashawa, kuma kada ka karba. Rashawa tana daga cikin manyan zunubai. ما مهر زواج ثري مثلك. ها هو يرجوني، إنه يريدك. Rashawa رشوة يقال : لا تدفع رشوة، ولا تأخذ رشوة. الرشوة من الذنوب الكبيرة. Alkali mai karbar rashawa ranar kiyama zai hadu da azaba. القاضي المرتشي سينال العذاب يوم القيامة. Aradu ta fadi wa itacce ta tsage shi biyu. Aradu رعد يقال : الرعد سقط على الشجرة فقسمها نصفين. - 100-
ص ١٥٥

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.