همت على وجهي في الدنيا وذقت العذاب.
Na shiga duniya na sha
ko wace azaba
Wannan dan duniya yau ya zo ya gama mu husuma.
هذا الشرير جاء وأوقع بيننا الخصومة.
دولة
Daula
وتعني السلطة، يقال:
Wannan littafi ya kunsa duk ayyukan Jaruntaka da shiga daular
sarauta.
هذا الكتاب يشتمل على أعمال الشجاعة والدخول في سلطة الدولة.
Sarkin nan da uwarsa su dawo birni, tun da yake Allah ya ba shi
daula haka.
هذا الأمير وأمه عادا إلى المدينة، طالما
الله الملك هكذا . وهبهم
Suka rika yi masa ba'a har suka lakaba wa yaron nan suna dandaula.
أخذوا يسخرون منهم حتى لقبوا هذا الصبي صاحب السلطة أو ابن
الدولة.
دوم
Dawwami
وهي تعبر عن الفعل، فيقال:
اللهم أدم أميرنا .
أدام الله ملكك.
Ya rabbi ka dawwami sarkimmu.
Allah ya dawwami mulkinka.
- ١٤٢ -
ص ١٤٢