Da gari ya waye sai ga dillalan doki sun zo karbar kudi.
عندما طلع النهار جاء سماسرة الخيل لأخذ الثمن.
Ya ajiye rigunan da yake dillanci bisa teburin malam.
وضعوا الثياب التي يتاجرون فيها على مائدة المعلم.
دین
Addini
يقال :
اهتموا كثيراً بأمر الدين.
Su kara lura da al'amarin addini.
Wannan niyya da ka yi, ita ce ake so ga addinimmu.
هذه النية التي نويتها هي المطلوبة في ديننا .
Wannan babban zunubi ne ga
addininsu.
Ba ni da kome a duniya sai warkin nan.
هذا ذنب عظيم في دينهم.
Duniya
دنيا
يقال:
لا أملك في هذه الدنيا سوى هذا القميص.
In ba ka yi hankali a duniya ba, sai ka wahala wata rana.
إن لم تتعقل في هذه الدنيا ستتعب يوماً ما.
اليوم ماتت القطة والدنيا صارت حلوة
Na shiga duniya na sha
ko wace azaba.
- 181-
ص ١٤١