Haske ya dawwami mulkina, na tuba.
أدام الله النور على ملكك، تبت.
Allah shi ne ya halicci aljanna ya tanade ta gidan dawwama ne ga
waliyyansa.
الله هو - الذي - خلق الجنة وأعدها دار خلود لأوليائه.
An hore ka da dawwamad da kasad da
kai.
Arne kuma diyyarsa dirhami
dari takwas ne.
Aka biya masa diyya.
Na biya diyyar wadanda suka kashe
duka.
أُمرت بمداومة الخشوع.
دية
Diyya
يقال :
المجوسي ديته ثمانمائة درهم.
دفعت له الدية.
دفعت دية الذين قتلوا كلُّهم.
Suka halarci wajen yin rantsuwa game da diyyar kuskure.
Ta kawo dinari dubu ta ba shi.
حضروا حلف يمين الدية الخطأ.
دينار
Dinari
يقال :
أحضرت ألف دينار وأعطته.
ص ١٤٣