An sace masa kaya, hatta takalmi ba a bar masa ba.
Hatta
يقال :
سرق منه المتاع، حتى الحذاء لم يترك له.
Hatta man fitila sai da uwargidanka ta aiko mata da shi jiya.
حتى زيت المصباح ربة بيتك بعثت به إليها أمس.
Ba wanda ya san ubansa, hatta ma yara, abokan wasansa.
لا أحد يعرف أباه ، حتى الأولاد كذلك، رفاق لعبه.
Yana bata hajjinsa.
Na raka sarkin arewa hajji.
Hajji
يقال :
يفسد حجه.
رافقت أمير الشمال في الحج.
Alhaji
حاج
يقال :
لم ير أحداً سوى حاج.
Ba a ga kowa ba sai wani alhaji.
Aka sa mini sunan alhaji Imam don ranar hajji aka haife ni.
سميت الحاج إمام لأنى ولدت في يوم الحج.
- 49 -
ص ٩٩