Suka gamu da wani ayari na alhazai zasu Makkah.
قابلوا قافلة للحجاج ذاهبة إلى مكة.
Sun saye da tufafi irin na larabawa sun yi shigar alhazai.
لا بسون ثياب العرب في هيئة الحجاج.
حُجةٌ - Hujja
بقلب الحاء إلى هاء وحذف التاء من آخر الكلمة، يقال:
Allah ya aiki ma'aikansa zuwa gare su, domin tsayad da hujja bisa
أرسل الله رسله إليهم لإقامة الحجة عليهم.
gare su.
Hauka ja zuwa kasuwa ba hajja ba hujja.
جنون الذهاب إلى السوق بلا سلعة
هذه الحجة التي أقمتها بدعة
لا حجة ولا دليل.
ما
سبب
هذا ؟
سبب.
Wannan hujja da ka kafa bidi'a
ce.
Ba wata hujja ba kuwa wani dalii.
Ina hujjar wannan ?
حاجة Hajja
وتأتي بمعنى سلعة، يقال:
Ya karbi hajjarsa idan har za a iya gane ta ainihinta.
أخذ سلعته إذا أمكن معرفتها بعينها .
ص ١٠٠