لا تجفو على ابنك - جفاء - شديدا. Kar ka yi wa danka mummunan
jafa'i.
Jafa'in mai jafa'i ya koma a kansa.
جفوة الحقود ترتد عليه.
جل
Jalla
Jalla Sarki mai iyawa.
Jalla mai girma mai daukaka.
Jalla wa azza, ko yaushe yana tare da mai gaskiya.
جل الملك القادر.
جل العظيم المتعالى.
جلَّ وعزَّ دائماً مع الصادق.
Jamratal Akabah
Zai yi jifa a jamratal Akabah da tsakuwoyi guda bakwai.
جمرة العقبة
يقال:
سيرم جمرة العقبة بسبع حصوات.
Ba zai tsaya a Jamratal Akabah ba sai ya wuce.
لن يقف عند جمرة العقبة، يجب أن يمضى.
A cikin barcinsa ya ga kamar yana yin
jima'i.
-9.
Jima'i
جماع
يقال:
رأى في منامه كأنه يجامع.
ص ٩٠