Jiziya
Ana karbar jiziya ga mazaje ma'abuta amana da 'ya'ya balagaggu.
جزية
يقال:
تُؤْخَذ الجزية من أهل الذمة والأولاد البالغين.
يجب أن يدفعوا الجزية
Sai su ba da jiziya.
Za'a nemesu ko kan musulunta ko kuwa su ba da jiziya.
يطلب منهم إما أن يسلموا ، وإما أن يدفعوا الجزية.
Ana karbar jiziya ga mutanen da suka yarda zasu ba da ita bisa sharadin suna wurin da hukumcimmu.
تؤخذ الجزية من الناس الذين يقبلون دفعها تحت حكمنا .
جعة
Giya
وتأتى بمعنى الخمر، يقال:
A sawo giya a kawo tsakar fili, kowa ya yi ta sha ana annashawa.
أشتريت الجعة وأحضرتها وسط الميدان، وأخذ الكل يشرب حتى انتشي.
Wanda ya sha giya, a yi masa haddi bulala tamanin.
كل من شرب الخمر يُقام عليه الحد ثمانين جلدة.
Zai zama kamar abin jafa'i ne gare ni.
جفاء
Jafa'i
وهى تعنى الحقد والجفاء، يقال:
سيصير مثل المكروه بالنسبة لي.
-19-
ص ٨٩