معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٧٢

Mai ita yana da zabi, cikin kudin ko kimarta a ranar yin ta'adda. صاحبها مخير فى الثمن أو قيمتها يوم التعدى. Ya tabbata tsohon nan ne, ya zo ya yi masa ta'adda. تأكد أن هذا العجوز جاء وقام بالتعدى عليه. Kafin arnan su ankara 'yan hari sun riga sun yi masa ta'ada. قبل أن ينتبه الوثنيون بادر المغيرون بالتعدى عليه. Taadar kaya ta'azzara a duniya. Taazzara تعذر يقال: ارتفاع ثمن السلع فى العالم جعل شراءها متعذراً . مرض لادى تعذر شفاؤه Rashin lafiyar Ladi ta'azzara. إذا تعذر الأمر لابد من الصبر Idan lamarin ya ta'azzara sai na hakura Na tafi na yi wa lima ta'aziyyar babansa. Ibrahimu shirya, mu je wajen ta'aziyya. -۷۲ - تعزية - Ta'aziyya يقال: ذهب لتعزية الإمام في والده إبراهيم استعد، لنذهب للتعزية.
ص ٧٢

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.