معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٧٠

Ya kan yi tasbihi sau talatin da uku. Tasbihi تسبيح يقال : يسبح عادة ثلاثاً وثلاثين مرة. Idan liman ya yi rafkannuwa da tawyewa ko kari to shi mamu ya yi masa tasbihi. Na ji tasbihin mala'iku. إذا سها الإمام بنقص أو زيادة سبح به المأموم. سمعت تسبيح الملائكة. In sun yi yawa in ba dana tusu'insu. Na ba wa dana tusu'in abin da na mallaka. Mutanen garin nan tusu'in na garinku. Tusu'i تُسع يقال : إذا كثروا أعطى ابنى تسعهم. أعطيت ابنى تسع ما أملك. أهل هذا البلد تسع أهل بلدكم. تسعين Casa'in أو tis'in يقال: Idan yawansu ya kai casa'in da daya za 'a ba da hikka biyu. ود إذا بلغ عددهم واحدا وتسعين يُعطى حقتان. Sarki ya sa aka tara masa manyan malamai guda casa'in na kasarsa. - ۷۰ -
ص ٧٠

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.