معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٦٨

Attajiri Tajiri Duk wanda ya za gidan nan, ko sarki ko tajiri ko malami lalle zai halaka. تاجر يقال : كل من جاء هذا المنزل أمير أو تاجر أو عالم لابد أن يهلك. Kashegari wani attajiri ya fid da zakka. فى اليوم التالى أخرج أحد التجار الزكاة. جمع رؤساء المدينة وتجارها. التجارة ليست ملكا Ya tara sarakunan kasar da attajirai. Tajiranci ba mulki ba ne. Sabo da tajirancinsa ba inda sunansa bai kai ba. Ka tsaya kadan in gaya maka tarihinsu. بسبب تجارته اشتهر اسمه في كل مكان. تاريخ Tarihi يقال : انتظر قليلا لأخبرك تاريخهم. Kada ka batad da kudinka a banza garin sayen wadansu littattafai na tarihe - tarihe. لا تبدد مالك عبثا في شراء بعض كتب التاريخ. - ٦٨ -
ص ٦٨

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.