Tarabbu'i
تربع
وتعنى ضم الساقين إلى بعضهما أثناء الجلوس، ويقال:
Idan bai sami iko tsayawa ba, sai ya yi ta a zaune a bisa tarabbu'i.
إن لم يقدر على القيام أدى - الصلاة - جالساً متربعاً.
Irin tarbiyyar da na ba shi, ba ta sarauta ba ce.
Tarbiyya
تربية
يقال :
التربية التى ربيته عليها، ليست تربية الحكم.
Alhakin uwa ne, bayan sakinta ta yi tarbiyyar da.
Ya tambayi labarin amma bai sami tartibi ba.
Tartibin wannan littafi ya yi kyau.
Lamarin Idi ba shi da tartibi.
Na rattaba shiri yadda ya kamata.
حق الأم بعد طلاقها تربية الابن.
Tartibi
ترتيب
تأتى بمعنى حقيقة يقال:
سأل عن الخبر ولم يجد حقيقته.
نظام هذا الكتاب حسن.
أمر العيد ليس ثابتا .
نظمت النظام كما ينبغي.
- TV-
ص ٦٧