معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٦٠

Gyara wannan baitin naka, bai yi daidai ba. أصلح هذا البيت - الشعرى - ليس مستقيماً . في آخر كل بيت يردون بسرعة. A karshe ko wane baiti, sai a amsa da sauri. بيت المال Baitulmali Wanda ya yi sata daga baitulmali sai a yanka masa. من سرق من بيت المال تقطع - يده - ما تبقى يوضع - في - بيت المال. Abin da ya rage a sa baitulmali. Ya kwace dukan dukiyan nan da take da shi, ya saka baitulmali. أخذ كل الأموال التى معه ووضعها - في بين Bayyana ― بمعنى أظهر، وشرح قال، ووصف، فيقال: بيت المال. Ya bayyana masa ma'anonin karin magana duka. شرح له معانى المثل كلها . Na bayyana masa yadda al'amarin yake duka. شرحت له كيف يكون الأمر كله. كتب لها رسالة، أظهر لها صفته. بعد ثلاثة أشهر ظهر الحمل. Ya rubuta mata takarda, ya bayyana mata siffarsa. Bayan kamar wata uku ciki ya bayyana.
ص ٦٠

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.