Sun harbe ni da bindiga.
Sarkin Gobir ya daga bindigar da ke gare shi.
Sarki ya saya wa 'ya'yansa 'yan bindigogin wasa.
Ya tashi zai fita ya yi bawali.
Gafarta malam, ina jin bawali.
Alwalla tana wajab daga bawali.
بندقية
Bindiga
يقال :
أصابوني بالبندقية
أمير جوبير رفع البندقية التي لديه.
الأمير اشترى لأولاده بنادق للعب.
Bawali
بول
يقال:
قام وخرج ليبول.
معذرة سيدى أشعر بالبول.
الوضوء يجب من البول.
الأحداث هى البول والغائط، والريح.
Karuruwa su ne: bawali, bayan gida 'iska.
Baiti
ويعنى هنا بيتًا من الشعر، يقال:
كتبت بيتا واحدا من الشعر. Na rubuta aiti daya na waka
Na ji wani mutum ya rera baitin waka mai dadi.
سمعت رجلاً ينشد بيتاً جميلاً من الشعر.
-09-
ص ٥٩