a karshen littafi akan rubuta.intahaa_
في آخر الكتاب يكتب عادة " انتهى " .
Inzali
إنزال
وهى مصدر أنزل، يقال:
Tsarki yana wajaba daga buyan azzakari cikin farji ko da bai yi inzali
ba.
الطهارة تجب من اختفاء الذكر في الفرج حتى ولو لم ينزل.
Babu laifi ga cin abincin Ahlul kitabi.
أهل الكتاب
Ahlul kitabi
يقال:
لا بأس من أكل طعام أهل الكتاب
Aukasi
أوقاص
يقال:
Aukasi shi ne abin da ke tsakanin farillai biyu daga dukkan dabbobi.
الأوقاص هى ما بين الفريضتين من كل الماشية
Babu zakka cikin aukasi.
- ٤٤ -
لا زكاة في الأوقاص
ص ٤٤