معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٤٣

Imani Abin da ya wajaba ga baligi, shi ne inganta imaninsa. Yana fid da shi daga imaninsa. إيمان يقال : ما يجب على البالغ، هو تصحيح إيمانه. يخرجه من إيمان Ga shi musulmi, amma zuciyarsa kamar ta kafiri don rashin imani. ها هو مسلم، ولكن قلبه كقلب الكافر لعدم الإيمان Abin da muka yi imani da shi. In sha'allahu. ما نؤمن به. In إن أداة شرط، يقال: إن شاء الله. In zaka shiga cikin maneman 'yata, zan jarraba ka da abu uku. Ya kai ni intaha. Abin ya kai intaha. إن دخلت فى طالبى ابنتي، سأجربك بثلاثة أمور. - 43 - Intaha انتهى يقال : نفذ صبرى. بلغ الأمر غايته.
ص ٤٣

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.