Suna mamakin wannan al'amari.
Ya bayyana masa yada al'amarin yake duka.
Sauran al'amura na bar muku sani.
Shi ne, mai kaddarawa al'amura da Zatinsa.
Shi bai umurce mu da yin haka ba.
Sun aikata abin da ya umurce su.
An umurce ni in yi yaki.
Sarki ya yi umurni.
Sarkin garin da liman suka taru. Na bi liman don neman falalar jam'i.
Ta haife ni nan gidan limamin garin.
يتعجبون من هذا الأمر.
بين له كيف يكون الأمر كله.
باقى الأمور تركت لكم معرفتها .
هو مُقَدِّر الأمور بذاته.
أمر يقال :
Umurce Umurni
لم يأمرنا بأن نفعل ذلك
فعلوا ما أمرهم.
أُمرت أن أُقاتل.
الأمير أمر.
Limami i Liman
إمام
يقال :
أمير المدينة والإمام اجتمعا . اتبعت الإمام لأنال فضل الجماعة.
ولدتني هنا في منزل إمام المدينة.
- 41 -
ص ٤١