Tun lokacin da aka haife ta, ta tsaya tsayin alif.
منذ وقت ولادتها وقفت وقوف الألف
Amma
أما
وهي تفيد الاستدراك بمعنى لكن يقال:
Amma bayan haka.
Ka hana zalunci, amma su, har yanzu ba su bari ba.
أما بعد...
منعت الظلم، ولكن هم حتى الآن لم يتركوه.
منعته ولكن لم يمتنع.
na hana shiammaa bai hanuba
Al'umma:
Domin bijirad da al'umma da hisabinta da azabarta.
Dummaaiyaon ya taimaki ai
أُمَّةٌ
يقال :
لعرض الأمة وحسابها وعذابها .
ليساعد الأمة في العالم
Al'amari
Yana rokon Allah ya sa ya sami nasara bisa wannan al'amari.
أمرٌ
يقال:
يدعو الله أن ينصره على هذا الأمر.
- ٤٠
ص ٤٠