أحب أن يُعرف أنني أعطيت ابني عليا كل ما أملك.
Annabi Sulaimanu wanda aka ce ya mallaki mutane da aljannu har da
tsuntsaye.
النبي سليمان ( علام) الذي يقال أنه حكم الإنس والجن والطير.
Ka bar karuwan nan ta mallaki kome.
تترك هذه المومس تحكم كل شيء.
Ya zama babban muradinsa ne ya bar garinsa da gidansa da dukan abin da ya mallaka.
صار هدفه الكبير أن يترك بلده وبيته وكل ما يملك.
Wani bature a lokacin mulkin mallaka ya sayi gidan nan.
رجل أوربي في عهد الاستعمار اشترى هذا المنزل.
Maniyyi
يقال:
Maniyyi ruwa ne mai izan juna, yana fito yayin babban jin dadi da
jima'i.
المني ماء دافق، يخرج عند اللذة الكبرى والجماع
Maniyyi bai fito masa ba, babu kome gare shi.
إن لم يخرج المني لا شيء عليه.
Wanda ya sami maniyyi busasshe a cikin tufansa, sai ya yi wanka.
- ٣٦٠ -
ص ٣٦٠