يوجد ملائكة حفظة على العباد يكتبون أعمالهم.
ملك
Mulki
الملك أو الحكم، يقال: وهي تعني
Na ga zai sa, mu yi rauni, bisa ga sha'anin mulki.
أرى أنه سيسبب لنا الجراح بسبب الملك.
Ka gaya mana abin da ka sani cikin sha'anin mulki.
قل لنا ما تعرف بشأن الملك.
Ina roko a cikin darajar mulkinka, ka bar ni in yi 'yan kwanaki kadan
a nan.
أرجو بعظمة ملكك ، أن تتركني أمكث عدة أيام هنا .
Allah ya dawwami mulkinka.
أدام الله ملكك.
Suka mika har wani kato kogo inda zakin nan yake mulki.
ساروا حتى كهف حيث يحكم هذا الأسد.
Ka yi mulkin dabbobi duk da mutane baki daya.
Sarauniya ce ka mulkinsu.
حكمت الحيوانات والناس جميعا .
تحكمهم أميرة.
Mallaka
Ina so a sani na ba dana Ali duk abin da na mallaka.
- ٣٥٩ -
ملك
يقال:
ص ٣٥٩