معجم الألفاظ العربية في لغة الهوسا — الصفحة ٣٥٦

Ba shi da wata ta'ada sai ta karanta labarun mata da irin makidansu. ليس له عادة إلا قراءة قصص النساء ومكيدتهن. Kafirai kullum suna shirya wa musulunci makida. الكفار دائماً يعدون للمسلمين مكيدة. لا تكيد لأخيك المسلم. Kar ka yi wa dan 'uwanka musulumi makida. Na sani wannan makircin mahassada ne. Makirci مکر يقال: عرفت أن هذا مكر الحاسدين. Muddin ka dogara gare shi wani makirci na mahaluki duk ba ya ba ka tsoro. طالما أنك تعتمد على الله مكر المخلوق لا يخيفك. Makirin nan sai ya kada kai. هذا الماكر نكس رأسه. Wata makira daga cikin sadakun uban ta rubuta masa takarda. جارية ماكرة من جواري أبيه كتبت له رسالة. Mukassari مکسر وهي تعني عاجز أو مشوه، يقال: - ٣٥٦ -
ص ٣٥٦

النص مستخرج آليًّا من صور الكتاب، وقد يقع فيه خطأ.